Siyasar Najeriya
Abubuwa basu daidaita ba a jam'iyyar APC reshen jihar Zamfara yayin da bangarori biyu suka kunno kai a cikin jam'iyyar kwanaki bayan sauya shekar Matawalle.
Shugaba Buhari a ranar Alhamis, 1 ga watan Yuli, ya nuna bakin ciki kan mutuwar Muhammad Ahmad dan majalisar dokokin Zamfara wanda wasu ‘yan bindiga suka kashe.
A bisa ga hasashen Gwamna Wike na jihar Ribas, za a yi gagarumin sauye-sauyen sheka a cikin Jam’iyyun Peoples Democratic Party da APC nan da watan Disamba 2021.
Wasu daga cikin manyan jiga-jigan APC a Zamfara sun yi fatali da rahotannin da ke cewa Gwamna Mohammed Bello Matawalle ne jagoran jam'iyyar mai mulki a jihar.
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, a ranar Laraba, ya yi wa gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle maraba da zuwa.
Musayar yawu tsakanin PDP da APC na ƙara yawaita biyo bayan zargin da shugaban PDP na ƙasa yayi cewa, jam'iyya mai mulki na shirin maguɗin zaɓe a shekarar 2023.
Yan majalisun dokokin tarayya masu wakiltar yankunan Zamfara ta Arewa, Zamfara ta yamma da Delta ta Arewa sun sanar da sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC.
A cikin wasu yan watanni da suka gabata, gwamnonin PDP aƙalla guda uku ne suka sauya sheƙa zuwa APC, jigon jam'iyyar ya yi kira ga INEC ta dakatar da lamarin.
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa, ba ta shiga damuwa game da komawar wasu daga cikin gwamnoninta zuwa jam'iyyar APC mai mulki ba. Ta ce ta shirya cin zaben 2023
Siyasar Najeriya
Samu kari