Siyasar Najeriya
Rikicin ya barke ne bayan dakatar da shugaban marasa rinjaye, Hon. Anyadike Nwosu, da wasu ‘yan majalisa biyar da kakakin majalisar, Paul Emezim yayi a yau.
Har yanzun akwai sauran rikici tsakanin Gwamnan Kwara da ministan yaɗa labarai da al'adu, amma a halin yanzun, uwar jam'iyyar APC ta ƙasa ta shiga lamarin.
Biyo bayan saɓanin da aka samu tsakanin gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq da ministan yaɗa labarai, APC tace zata duba lamarin kuma zata yi hukunci.
Yerima ya ce zai tsaya takarar shugaban kasa a 2023 duk da matsayar da kungiyar Gwamnonin Kudu suka dauka a baya-bayan nan na ganin sun mallaki wannan kujerar.
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo ta bukaci kungiyar gwamnonin kudu da su amincewa yankin kudu maso gabas ta samar da Shugaban kasa domin a samu damar buga wasa da kyau.
A wasu yan kwanaki da suka gabata gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da sallamar masu bada shawara na musamman banda mutum ɗaya, da alama ta yi amai ta lashe.
Jihohin kudu goma sha bakwai sun amince baki daya cewa shugaban Najeriya na gaba ya fito daga yankin su, lamarin da zai kawo cikas ga burin manyan yan siyasa.
Tsohon shugaban kasar Najeriya Olusegun Obasanjo, ya magantu kan zargin da wasu rahotanni suka yi na cewa, yana kokarin kafa wata sabuwar jam'iyyar siyasa.
A yayin jawabi ga manema labarai bayan rantsar da majalisar Shura ta jihar Kano, Shekarau ya ce "ba ni da lokacin yin murabus daga siyasa har sai na mutu."
Siyasar Najeriya
Samu kari