Siyasar Najeriya
Ɗan majalisar wakilan tarayya, Kabiru Amadu, daga jihar Zamfara ya bayyana ficewarsa daga PDP zuwa jam'iyya mai mulki APC, domin bin sawun gwamna Matawalle.
Yayin da ake shirin gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi a jihar Ogun, gwamnan jihar ya buɗe fagen yaƙin neman zaɓe na jam'iyyar APC a ƙaramar hukumar Imeko Afon.
Muhammad Buhari a ranar Alhamis, 10 ga Yuni, yayin wata hira ya ce, babu wanda ke da ikon yanke hukunci ga jam’iyya mai mulki ta APC kan mulkin karba-karba.
Bayan ficewarsa daga jam'iyyar APC a shekarar 2020 biyo bayan rashin ba shi tikitin takara, Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, yace ba zai taba komawa APC ba.
Sanannen ɗan siyasar nan kuma tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana ficewarsa daga jam'iyyar PRP, sai dai bai ce komai ba game da inda yakoma
Yayin da guguwar ficewa daga jam'iyyar adawa ta PDP take ƙara ƙarfafa a yanzun, wani jigon APC mai mulki, Muhammad Barde, ya bayyana komawarsa PDP a Gombe.
PDP ta goyi bayan mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Mahdi Aliyu Gusau a kokarinsa na karbe kujerar gwamnan jihar Zamfara bayan sauya shekar gwamna Matawalle.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara ya bayyana matsayarsa kan tsayawa takara idan jam'iyyar APC ta hanashi tikitin zabe ta bai wa wani dan takara daga yankin kudanci.
Yayin da guguwar sauya sheƙa take ƙara girma a faɗin Najeriya, wani jigon babbar jam'iyyar hamayya PDP a jihar Imo, Mr Lemmy Akakem, ya sauya sheƙa zuwa APC.
Siyasar Najeriya
Samu kari