Siyasar Najeriya
Tsohon jakadan Najeriya a Malesiya a lokacin gwamnatin Olusegun Obasanjo, Yerima Abdullahi ya bukaci mutane da daina kokarin juya tunanin Shugaban kasa Buhari.
Sanata Abubakar Sadiq Yar’adua ya bayyana matsayarsa a kan neman takarar kujerar gwamnan jihar Katsina a zaben 2023, ya ce a yanzu yana kan neman shawarwari ne.
Yayin da al'umman Musulmi suka gudanar da bikin babban Sallah a yau Talata, Gwamna Abdulrazaq na Kwara da Bukola Saraki sun hadu a filin Idi, basu gaisa ba.
Wata babbar kotu a Abuja ta dakatar shirin tsige mataimakin gwamnan jihar Zamfara daga mukaminsa saboda ya ki komawa jam'iyyar APC yayin da gwamna ya koma.
A karon farko shugaban ma'aikatan fadar shugaban ƙasa, Ibrahim Gambari, ya ziyarci mahaifarsa Ilorin domin yin shagalin babbar sallah (Eid-el-kabir) a gida.
Gwamnan jihar Benuwai ya zargi APC da gwamnatinta cewa akwai manakisar da duke shiryawa a babban zaɓen 2023 dake tafe, shiyasa suka yi fatali da dokar INEC.
Kungiyar Shuwagabannin Matasan Arewa (NYLF) ta bayyana bukatar gwamnonin kudu ga shugaban kudu a 2023 a matsayin rashin hankali, cin fuska, da kuma tsokana.
Kungiyar National First Movement ta jadadda cewa cancanta za ta bi a yayin zabar magajin Shugaban kasa Muhammadu Buhari a 2023, inda ta ce Yahaya Bello take yi.
Sani Shinkafi, jigo a jam’iyyar All Progressive Congress ya ce tsarin mulkin kasa ba ya adawa da ‘yan siyasa da ke sauya sheka daga wannan jam’iyya zuwa waccan.
Siyasar Najeriya
Samu kari