Siyasar Najeriya
Doyin Okupe, tsohon hadimin tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan, ya ce da kyar idan akwai wani banbanci tsakanin jam'iyya mai mulki ta APC da ta PDP.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi watsi da karar da jam'iyyar PDP ta shigar a kan jam'iyyar mai mulki da shugabanta, Gwamna Mai Mala Buni na Yobe.
Benue - Yayin da ake cigaba da shirye-shiryen babban zaɓe dake tafe a shekarar 2023, Gwamna Ortom na jihar Benue, ya gargaɗi masu shirya magudi a zaben 2023.
Jami'an hukumar yan sanda reshen jihar Enugu sun hana kowa shiga sakateriyar jam'iyyar APC ta jihar Enugu domin dakile abinda ka iya zuwa ya dawo a ofishin.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya dauki burinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a 2023 zuwa mataki na gaba ta hanyar kaddamar da wani shirin tallafawa.
Rahotanni sun kawo cewa jami’an hukumar tsaron farin kaya (DSS) sun yi wa tsohon gwamnan Adamawa, Jibrilla Bindow tambayoyi a ranar Laraba, 11 ga watan Agusta.
Tsohon Shugaban APC na Kasa, Kwamared Adams Oshiomhole ya karyata rade-radin cewa yana da hannu a cikin rikicin shugabanci da ya dabaibaye jam'iyyar a yanzu.
Dan kwamitin amintattu na jam'iyyar PDP, Cif Bode George yace ya gwammace ya tashi daga zama dan Najeriya maimakon ganin Bola Tinubu a matsayin shugaban kasa.
Yayin da rikicin APC ya jawo ɓallewar ta gida biyu a jihar Kwara, wata kungiya dake da dubbannin mambobi ta bayyana ficewar ta daga APC zuwa jam'iyyar YPP.
Siyasar Najeriya
Samu kari