Siyasar Najeriya
Gwamna Seyi Makinde na Oyo a ranar Lahadi, 8 ga Agusta, a cocin Christ Revival Miracle Church, Ibadan, ya ƙarfafa malaman addini gwiwar shiga harkar siyasa.
Masu ruwa da tsaki na Peoples Democratic Party (PDP) a majalisar wakilai ya nemi shugaban jam'iyyar na kasa, Uche Secondus, da yayi murabus daga mukaminsa.
Farfesa Attahiru Jega ya tabbatar da zai tsaya takara a babban zaɓen 2023 karkashin jam'iyyar PRP, sannan ya yi kira ga yan Najeriya kada su zabi APC ko PDP.
Wata tsohuwar yar takarar sanata karkashin jam'iyyar APC a jihar Benuwai ta jagorancin ɗumbin magoya bayanta aƙalla mutum dubu 80,000 zuwa PDP a jihar Benuwai.
Wata kungiya mai suna Osinbajo Grassroots Organisation (OGO) ta bayyana dalilin da yasa yan Najeriya zasu marawa Osinbajo baya domin maye gurbin Shugaba Buhari.
Wani mataimakin farfesa a fannin ilimin halayyar dan adam, Jami’ar Abuja, Dakta Abubakar Umar Kari, ya ce da gangan Ibrahim Babangida (IBB) ya jawo takaddama.
Wata kungiyar Arewa ta nemi shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa, Uche Secondus, da yayi murabus domin ceto jam’iyyar daga durkushewa.
Yayin da zaɓen 2023 yake kara kusantowa kowane jam'iyya na iyakar bakin kokarinta wajen shiryawa babban zaɓen, Wasu sanatoci a Anambra sun amince su koma APC.
Tsohon shugaban kasa na mulkin soja, IBB a ranar Juma’a, 6 ga watan Agusta ya bayyana cewa ya samu laƙabi na mugun gwani da Maradona daga jaridun Najeriya.
Siyasar Najeriya
Samu kari