Siyasar Najeriya
Jagoran jam'iyyar PDP a jihar Jigawa a ranar Talata, 31 ga watan Agusta, ya amince da Sule Lamido a matsayin wanda yafi cancanta a zaben shugaban kasa a 2023.
Gwamnatin Filato a ranar Talata, 31 ga watan Agusta, ta karyata ikirarin da ya dunga yawo a shafukan soshiyal midiya cewa gwamna Simon Lalong, ya rufe majalisa.
Nasarawa - Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya rushe gaba ɗaya mambobin kwamitin zartarwa na gwamnatinsa yayin da babban zaben 2023 ke kara kusantowa.
Progressive Consolidation Group ta fara kamfen din ta na mataimakin shugaban kasa Osibanjo don zama dan takarar shugaban kasa na APC a 2023 daga jihar Katsina.
Kungiyar Neman Mulki ya koma Kudu, SEM, wata sabuwar kungiya a jam'iyyar APC mai mulki, ta yi kira ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi amfani da matsayinsa
Adams Oshiomhole a ranar Lahadi, 29 ga watan Agusta, ya bayyana cewa umurnin kotu ya soke dakatarwar da aka yi masa a matsayin shugaban jam’iyyar APC mai mulki.
Matasan Arewa, sun ce ya kamata Obasanjo ya kira taron gaggawa na iyayen kasa, domin a samawa Najeriya mafita daga matsalolin da take fuskanta a yanzu nan.
Tsohon shugaban jam'iyya mai mulki APC, Kwamaret Adams Oshiomhole, ya bayyana cewa Allah zai taimaki yan Najeriya a shekarar 2023 dake tafe, babu abin tsoro.
Bishop Mike Okonkwo na The Redeemed Evangelical Mission (TREM) yayi magana akan dalilin da yasa baya son dan kudu maso gabas ya zama shugaban Najeriya na gaba.
Siyasar Najeriya
Samu kari