Siyasar Najeriya
Duk da kara kusantowar da zaɓen 2023 ke yi, babbar jam'iyyar hamayya PDP na kara tsunduma cikin rikici, Secondus yace dakatarwar kotu shiryayyen labari ne.
Rivers - Rikicin cikin gida a babbar jam'iyyar adawa ta kasar nan PDP ya dake buɗe sabon shafi yayin wata babbar kotu ta dakatar da Secondus daga mukaminsa.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, a ranar Alhamis, 19 ga watan Agusta, yayi kira ga shugabanni da su fara yin garambawul don yin gyara.
Anambra - Shugaban kwamitin yakin neman zaɓen gwamnan Anambra a jam'iyyar APC, Gwamna Uzodinma na jihar Imo, yace babu ko tantama APC zata lashe zaben 2021.
Abuja - Jam'iyyar APC ta kasa ta sanar da ranar Asabar, 4 ga watan Satumba, a matsyain ranar da zata gudanar da gangamin taronta na jihohi a faɗin kasar nan.
Gwamna Yahaya Adoza Bello na jihar Kogi ya dage cewa lallai bai kamata a yi amfani da shugabancin karba -karba wajen tantance shugaban kasar Najeriya a 2023 ba.
Gwamnan jihar Kogi ya bayyana cewa, bai kamata 'yan Najeriya su duba yanki ba wajen zaban shugaban kasa na gobe. Ya ce kawai su duba cancanta shi yafi komai.
Cif Tony Okocha, jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Ribas, ya ce jam'iyyar mai mulki ta gazawa 'yan Najeriya da suka zabe ta a kan mulki.
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) yace sam tsarin mulkin karba-karba ba zai magance kalubalen da Najeriya take fama da su ba a yanzu.
Siyasar Najeriya
Samu kari