Siyasar Najeriya
Jam'iyyar APC ta ba mambobinta hakuri kan karbar Kayode zuwa cikinta. Jam'iyyar ta shugaba Buhari ya yafe wa Kayode don haka ne ma aka hada masa liyafar shiga.
Mai magana da yawun jam'iyyar APC mai mulkin ƙasar nan reshen jihar Ribas, Chief Ogbonna Nwuke, ya mika takardar murabus daga mukaminsa ga shugabannin APC.
Tsohon kakakin shugaban ƙasa, Doyin Okupe, ya yi hasashen cewa PDP ka iya rasa damar kwace mulki a 2023 matukar ta yi kuskuren tsayar da ɗan takara daga Arewa.
Gwamnonin jam'iyyar adawa ta PDP, sun maida zazzafan martani kan kalaman da gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, na APC ya yi a kan abinda ya shafe su da PDP.
Wani dan majalisar wakilai, Musa Sarkin Adar, ya bayyana dalilin da ya sa jam’iyya mai mulki ke lallashin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan gabanin 2023.
Olusegun Bamgbose, dan takarar shugaban kasa na sabuwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (NNPP) ya rasu ranar Juma'a,17 ga watan Satumba, bayan fama da jinya.
Gwamnan Ondo, Rotimi Akeredolu, ya ce 'yan kudu ba za su goyi bayan duk wata jam'iyyar siyasa da ta zabi dan takarar shugaban kasa na arewa a zaben 2023 ba.
Tsohon mataimakin gwamnan Nasarawa, a lokacin mulkin gwamna, Tanko Almakura na farko, Chief Luka Barau Dameshi, ya sauya sheka daga PDP zuwa jam'iyyar APC.
A jiya Alhamis kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna, Yusuf Zailani, ya rantsar da sabon ɗan majalisar jam'iyyar PDP, Ali Baba, mai wakiltar mazaɓar Sabon Gari
Siyasar Najeriya
Samu kari