Siyasar Najeriya
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Ken Nnamani, ya yaba da gudunmawar da babban jagoran Jam’iyyar APC na kasa, Bola Tinubu, ya bayar ga ci gaban dimokradiyya.
Mai Mala Buni, shugaban kwamitin riko na jam'iyyar All Progressives Congress (APC), a ranar Laraba, 13 ga Oktoba, ya gana da gwamna Ahmadu Fintiri na Adamawa.
Jam'iyyar All Progressives Grand Alliance ta bayyana sauya shekar mataimakin gwamnan jihar Anambra, Dr Nkem Okeke zuwa APC a matsayin abun da take tsammani.
Mataimakin gwamnan jihar Anambra, Dr Nkem Okeke, ya sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a ranar laraba, 13 ga watan Oktoba.
Kingsley Moghalu na Jam'iyyar African Democratic Party (ADC) ya ce jam'iyyun siyasa shida ko bakwai za su hade da jam’iyyarsa gabanin babban zabe mai zuwa.
Sanatocin dake wakilatar jihar Kano gaba daya da wasu yan majalisar dokokin tarayya sun hadu a hedkwatar jam'iyyar All Progressives Congress APC dake birnin tar
Kungiyar Arewa a ranar Talata, 12 ga watan Oktoba ta bayyana cewa Sanata Ali Modu Sheriff shine mutumin da ya fi dacewa ya zama shugaban APC na kasa na gaba.
Alhaji Kawu Baraje, tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party na kasa ya sanar da cewa mambobi daga arewa ta tsakiya zasu yi takarar shugaban kasa.
Tsohon kwamishinan ƙasa na jihar Cross Rivers, Edem Ekong, ya aike da wasikar murabus daga mamban jam'iyyar hamayya PDP ga shugabannin jam'iyya na gundumarsa.
Siyasar Najeriya
Samu kari