Siyasar Najeriya
Akwai 'yan siyasa da dama da suka taba yin rantsuwar ba za su canja jam'iyya ba amma daga bisani suka saba wannan alkawarin domin cimma wata manufa tasu ta siya
Da alamu wata takaddama za ta kunno kai, yayin da wasu mukamai za su tafi yankin kudu, wasu kuma ake tunanin za su tsaya a yankin kudu maso yammacin kasar.
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya gana da shugaban ƙungiyar dattawan arewa (NEF), Farfesa Ango Abdullahi, a Zariya kan kudirinsa na tsayawa takara a 2023.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Filato, ta bayyana jam'iyyar APC a matsayin wadda ta lashe baki ɗaya kujerun ciyamomi da kansiloli a zaɓen jihar Filato.
Tsohon shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta, Farfesa Attahiru Jega, yace bai taba faɗawa kowa cewa yana da shirin tsayawa takarar shugaban ƙasa ba a zaɓen 2023
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, a yayin hirarsa da manema labarai, ya ce har yanzu bai yanke shawara kan ko zai tsaya takarar kujerar sanata a zaben 2023 ba.
Waziri Enwongulu, lauyan jam'iyyar All Progressives Congress a unguwar Wakama, Nasarawa, ya ba da labarin yadda 'yan baranda suka kusa kashe shi a ranar Asabar.
Dokpesi, jigo a jam'iyyar PDP, ya goyi bayan Atiku Abubakar don takarar shugaban kasa na jam'iyyar a 2023, yana mai cewa babu dan takarar kudu da zai cin zabe.
Gbenga Olawepo-Hashim, tsohon dan takarar shugaban kasa, ya koma jam’iyyar All Progressive Congress (APC) a hukumance inda ya gana da Gwamna Mala Buni a Abuja.
Siyasar Najeriya
Samu kari