Siyasar Najeriya
Farfesa Ango Abdullahi ya bayyana dalilansa na cewa, sam tsarin karba-karba tsakanin shiyyoyi ba zai kawo mafita ga matsalolin Najeriya ba. Ya ce sam ba daidai
Babban jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa shi matashi ne mai jini a jika ba wai tsoho ba.
Kotun dake zamanta a babban birnin jahar Ebonyi, ta yi watsi da karar dake neman tsige gwamna Dave Umahi saboda ya sauka shekara zuwa jam'iyyar APC daga PDP.
Kungiyar arewa ta Northern League of Professionals ta bayyana cewa tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ne mafita don dorewar damokradiyyar Najeriya a 2023.
‘Yar takarar shugaban kasa mai shekaru 102 da haihuwa ta bayyana yadda ta gama shirin ta tsaf na mulkar kasa yadda za ta kawo tarin ci gaba, The Punch ta ruwait
Femi Adesina, mashawarci na musamman ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce mai gidansa ya gwammace ya kashe kudi wurin taimakawa talakawa da marasa galihu a m
Wasu yan Najeriya masu amfani da kafafen sada zumunta sun shawarci gwamnatin tarayya ta ja bakinta ta yi shiru game da yakin da ake yi tsakanin Rasha da Ukraine
Yanzu haka jama’a suna ganiyar barin jam’iyyar APC a Jihar Gombe, shugaban masu rinjayen majalisar jihar, Markus Samuel ya gabatar da takardar fitarsa daga jam’
Hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana goyon bayansa ga Asiwaju Bola Tinubu, jigon jam'iyyar APC, mai son darewa shugabancin kasar Najeriya a gaba.
Siyasar Najeriya
Samu kari