Siyasar Najeriya
Mamba a majalisar dokokin tarayya, John Dyeh, ya sauya sheka daga APC zuwa PDP, Dakta Ayu yace Minusta Akume na gab da ficewa daga jam'iyyar APC zuwa PDP .
A ranar Asabar, Bulaliyar majalisa, Sanata Orji Uzor Kalu ya lissafo sunayen wadanda su tura wa kudaden da ya bayar a matsayin kyautar kirsimeti bayan sun samu
'Yan APC a jihar Zamfara na kara samun sabani yayin da wasu ke barin tsagin tsohon gwamnan jihar zuwa na gwamnan yanzu Bello Matawalle. Yau ma wani ya koma.
Jam'iyyar PDP ta bayyana yadda gwamnatin PDP ta lalata Najeriya, inda ta ce jam'iyyar APC jam'iyya ce ta 'yan koyo masu rike da mulki amma basu san me suke ba.
Bisi Akande, tsohon shugaban jam'iyyar APC a Najeriya ya bayyana Bola Tinubu ya taimakawa Atiku a lokuta daban-daban, inda yace Tinubu ne ya taimaki Atiku a zab
Wani dan siyasa a kudu ya bayyana cewa, ya kamata 'yan Najeriya su fahimci wani yare. Ya ce su fara jifan wadanda basa cika musu alkawuran da suka dauka a yanki
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Gudau, babban birnij jihar Zamfara, ta yi watsi da karar da tsagin Yari suka shigar da APC ta ƙasa game da shugabannin jiha.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi hasashe dangane da zaben shugaban kasa na 2023, inda ya ce za a yi zaben gaskiya da gaskiya ne kuma cikin nasara. Shugaban
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana Cif Bisi Akande, tsohon shugaban riko na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a matsayin ma'aikacin gwamnati mai gaskiy
Siyasar Najeriya
Samu kari