Siyasar Najeriya
Gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Godwin Emefiele, ya yi magana karon farko kan maganar sayan Fam na takara kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar APC.
Alhaji Sani Sha’aban, wani dan takarar gwamna a Jihar Kaduna karkashin jam’iyyar APC ya nuna rashin amincewarsa da dan takarar gwamnan da Nasir El-Rufai, gwamna
Fatima Abdullahi, tsohuwar matar shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, ta siya fom din takarar gwamnan Jihar Nasarawa. Za ta tsaya takarar ne don a y
Sabbin bayannai sun bayyana dangane da dalilin da yasa Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya zabi Sanata Uba Sani (APC, Kaduna Central) a matsayin wanda ya ke son a
Tsohon kakakin majalisar wakilatai na tarayya, Dimeji Bankole, ya shiga jerin wadanda suka siya fom din takarar shugaban kasa a zaben 2023 karkashi jam'iyyar AP
Gwamnan Ondo ya bukaci Gwamnan CBN ya sauka daga mukaminsa idan zai yi takara. Gwamnan ya ba shugaban kasa shawarar ya shige Godwin Emefiele idan har ya ki.
Bayan ganawar da ’yan takarar shugaban kasa a shiyyar Kudu maso Yamma da shugabannin jam’iyyar APC suka yi, rahotanni sun ce ‘yan takarar sun amince da hakan.
Karon farko tun bayan ayyana niyyar takara kujeran shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya yi ido hudu da maigidansa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a jihar Legas.
Wani matashi dan jihar Gombe, Aminu Abdulmumini Jor, wanda yayi tattaki daga jihar Gombe zuwa Legas don nuna goyon bayansa ga Asiwaju Bola Tinubu ya shiga rudan
Siyasar Najeriya
Samu kari