Siyasar Najeriya
Idan kuka biyo mu, za ku ji abubuwan da Suka Sa ‘Dan Takaran NNPP ya bambanta da sauran ‘Yan siyasa daga mukaman da ya rike a siyasa da tashinsa gidan sarauta.
Mai neman kujerar shugaban kasa, Peter Obi, ya yi kira da babban murga ga sauran yan takara su haɗa hannu da shi wajen taimaka wa mutanen da ambaliya ta taba.
Babbar kotun tarayya da ke zama a Damaturu ta soke zaben fidda gwani biyu da jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta gudanar na majalisar dokoki a Yobe.
Wani jigon jam'iyyar PDP kuma ɗan takarar da ya nemi tikitin gwamnan jihar Abiya, Dr Sampson Orji, yace ɗan takarar Labour Party, Peter Obi, zau zaba a 2023
Faruk Aliyu, jigo a jam'iyyar APC mai mulki yace suna nan suna ci gaba da tattauna wa da gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, domin ya mara wa jam'iyyar baya.
Gwamna jihar Ribas, Nyesom Wike, ya gargaɗi masu kaɗa kuri'a ku guji yan takarar dake magana kan kabilanci, ya shawarci su zabi mutum mai kwarewar kawo ci gaba.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya yi magana game da irin dan takarar da zai marawa baya a zaben 2023 mai zuwa a badi, ya fadi alamun wanda zai marawa baya.
Charles Udeogaranya, tsohon ɗan takara da ya nemi tikitin shugaban kasa a APC a 2019, yace ba zai yarda da tikitin Musulmi da Musulmi ba, Peter Obi ne ya dace.
Dan Takarar shugaban kasar jam’iyyar PDP kuma tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi tafiya zuwa kasar Turai Ana tsaka da Gangamin Kamfen dinsa.
Siyasar Najeriya
Samu kari