Siyasar Najeriya
Majalisar Oyo ta amince Gwamna Seyi Makinde ya tafi hutu 10 ga Agusta zuwa 11 ga Satumba, yayin da mataimakinsa Bayo Lawal zai jagoranci harkokin gwamnatin jihar.
Rauf Aregbesola ya ce ya yi shekaru takwas yana gwamnan jihar Osun ba tare da mallakar gida ba, yana bayyana abubuwan da gwamnatinsa ta sa a gaba.
Jam'iyyar APM ta ce Shugaba Bola Tinubu na cikin fargaba kan karuwar tasirin Gwamna Seyi Makinde, tana mai ikirarin cewa ɗan takararta zai kayar da APC a zaben 2027.
Sabani da rigingimu da rikicin kotu sun rugurguza PDP a shekarun nan. Amma duk da wadannan, akwai wasu ‘yan siyasa da suka ki barin jam’iyyar, mun kawo maku jerinsu.
Dan takarar gwamnan Kaduna na ADC, Isa Ashiru, ya zabi tsohon dan majalisar jihar na wa'adi uku, Barrista Irmiya Kantiok, a matsayin mataimakinsa a zaben 2027.
A labarin nan za a a ji yadda Isa Ashiru ya yi nasarar tattara jagororin jam'iyyar ADC akalla 11 da ke adawa da juna, aka cimma sulhu a jihar Kaduna.
NDC da Obidients sun yi watsi da kalaman Ganduje kan tikitin Peter Obi da Kwankwaso, suna cewa shugabannin na da tarihi da goyon bayan da za su iya lashe zaɓen 2027.
A labarin nan, za a ji cewa Alhaji Abba Kabir Yusuf ya samar da kwamiti mai karfi da zai sanya kafar wando daya da dukkanin masu daba da shaye-shaye a Kano.
Gwamna Hope Uzodimma ya ce gwamnonin Kudu maso Gabas sun amince su mara wa Bola Tinubu baya a zaben 2027 saboda ayyukan ci gaba da ya kawo a yankin.
Siyasar Najeriya
Samu kari