Siyasar Najeriya
Dakataccen gwamnan Rivers, Siminalayi Fubara, ya bayyana cewa bai damu da komawa ofis ba domin ruhinsa ya riga ya fita daga sha'awar mulki a yanzu.
Sanata ya bayyana cewa, babu wani mummunan lamari tsakaninsa da sanata Kawu Sumaila duba da yadda aka yada jita-jitar an smau sabani a tsakaninsu kwanakin baya.
Uwargidan tsohon shugaban kasan Najeriya, Dame Patience Jonathan, ta bayyana cewa ko kadan ba ta da niyyar sake komawa fadar Aso Rock Villa da ke Abuja.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyarar kwanaki biyu jihar Katsina a makon da ya gabata, ana ganin abubuwan ya yi wata dabara ce ta fara shirin zaɓen 2027.
Yayin da al'umma ke yawan zagin malamai a Najeriya, Sheikh Kabiru Haruna Gombe ya zargi ‘yan siyasa da shirya farfaganda kansu saboda tsoron tasirinsu a siyasa.
Wani babban jigo a jam'iyyar PDP a jihar Edo, Chief Tom Irehovbude, ya sauya sheka zuwa APC. Tsohon jigon na PDP ya koma APC ne tare da magoya bayansa.
An samu rabuwar kai a jam'iyyar APC kan fitar da 'yan takara a zaben kananan hukumomi. An bukaci matar shugaban kasa Remi Tinubu ta saka baki a lamarin.
Sakataren kungiyar Izalah, Sheikh Kabiru Gombe ya bayyana cewa talakawa su ne ke zabar da azzaluman shugabanni ta hanyar karɓar kudi daga ‘yan siyasa.
Dan majalisar wakilai daga jihar Neja, Hon Adamu Lokoja, ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC. Ya samu tarba daba shugabannin APC na jihar.
Siyasar Najeriya
Samu kari