Siyasar Najeriya
Akwai dalilai da dama da ka iya jefa 'yan siyasa cikin wani hali musamman na talauci bayan barin ofis duba da yadda rayuwa ke sauyawa idan aka kwatanta da baya.
Shugaban malaman kungiyar Izala na kasa na biyu, Sheikh Dalhatu Abubakar Hakimi ya fita daga APC da siyasa baki daya. Malamin ya sanar da shugaban APC a Bauchi.
Majalisar wakilai ta ba gwamnonin Benue da Zamfara wa'adin mako 1 su bayyana gabanta. Lauyoyi sun shigar da ƙara kan dakatar da 'yan majalisa ba bisa ƙa'ida ba.
Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu zai yi tazarce a 2027 idan 'yan adawa suka kasa yin hadaka.
Akpabio ya soki Obi kan kalamansa na cewa "aikin 'yan mazan jiya ya tashi a banza". Ya ce Obi ya fara warware rikicin jam'iyyar LP kafin ya nemi shugabancin Najeriya
Gwamna Charles Soludo na jihar Anambra ya bayyana cewa jam'iyyarsa ta APGA ta amince da Shugaba Bola Tinubu a matsayin ɗan takararta a zaɓen 2027.
Gamayyar jam'iyyun siyasa a Najeriya watau CUPP ta caccaki shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da cewa ba abin da ya kawo a gwamnatinsa sai wahala da matsi.
An yi ta yada wasu rahotanni cewa shugaban hukumar zabe ta INEC, Farfesa Mahmud Yakubu ya nemi afuwar ƴan Najeriya kan canza sakamakon zaben 2023.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta haramta watsa shirye-shiryen siyasa kai tsaye a gidajen radiyo da talabijin a jihar.
Siyasar Najeriya
Samu kari