Siyasar Najeriya
'Yan Najeriya da suka hada da 'yan siyasa sun bayyana abubuwan da suke fata sabon shugaban INEC, Farfesa Joash Amupitan ya yi musamman a lokacin zaben 2027
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya jagoranci zaman rusa shugabancin jam'iyyar a jihar Enugu. APC ta nada kwamitin rikon kwarya.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta aika sakon jan kunne ga sabon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Joash Amupitan. Ta bukaci ya yi adalci.
Sanata Orji Uzor Kalu ya ce zai iya neman kujerar shugaban kasa a zaben 2039, bayan Tinubu ya gama wa'adi biyu, Arewa ta kara yin shekaru takwas.
Tsohon gwamna kuma Sanatan Abia ta Arewa, Orji Uzor Kalu ya karyata ikirarin Olusegun Obasanjo cewa labarin da ake yadawa cewa ya nemi zango na uku ba gaskiya ba ne.
A labarin nan, za a ji cewa rikicin jam'iyyar adawa ta PDP ta kara fada wa a cikin rikici, lamarin da ya jawo ta dakatar da sakatarenta saboda wasu zarge-zarge.
A labarin nan, za a ji cewa wani 'dan jarida a Kano, Mr. Alkazim Kabir ya shiga komar hukumar ICPC kan zargin damfarar jama'a da sunan 'yan siyasa.
Babban jigon APC a yankim Kudu maso Gabas, Mista Onoh ya celokaci ya yi da jam'iyyar za ta hada kai a jihar Enugu karkashin jagorancin Gwamna Peter Mbah.
Tsohon gwamnan jihar Abia, Sanata Orji Uzor Kalu, ya yi magana kan tasirin Peter Obi a yankin Kudu maso Gabas. Ya ce ya fi shi zama dan siyasa mai muhimmanci.
Siyasar Najeriya
Samu kari