Siyasar Najeriya
Jagororin adawar Najeriya karkashin tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar sun nemi INEC ta masu rijistar sabuwar jam'iyya mai suna ADA.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce mulkin Uba Sani a Kaduna ya kawo sauyin da ake bukata a harkar tsaro da ci gaba.
Mai magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce sai bayan zaben shugaban kasa a 2026 Bola Tinubu zai sanar da mataimakinsa kan Kashim Shettima.
Yayin da Bola Tinubu ya kai ziyara jihar Kaduna, wani mutum da ba a san ko wanene ba ya yi ƙoƙarin kutaawa kusa da.shugaban yayin da yake jawabi a yayin taro.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo ya musa cewa ya sauya sheka daga PDP zuwa APC. Namadi Sambo ya ce yana cikin jam'iyyar PDP har yanzu.
Jam'iyyar APC ta yi gargadi mai cike da barazana ga 'ya'yanta da ta ke zargi da yi wa PDP aiki da yabon gwamna Seyi Makinde aiki. APC ta ce za ta hukunta su.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya tabo batun rikicin da ya addabi jam'iyyar PDP. Gwamnan ya bayyana cewa girman kai ya taka rawa wajen haddasa rikicin.
Ministan yaɗa labarai da wayar da kan jama'a, Mohammed Idris ya bayyana cewa shugaban ƙasa, Bola Tinubu ya koma Legas ne bayan ya kammala wa'adi na biyu.
Tsohon dogarin Abacha, Hamza Al-Mustapha, zai tsaya takarar shugaban kasa a 2027 a karkashin jam'iyyar SDP. Ya bayyana aniyar sa ta dawo da martabar Najeriya.
Siyasar Najeriya
Samu kari