Shugaban Sojojin Najeriya
An kama wani Mutumi da Iyalinsa saboda zagin Ministan Najeriya a Jihar Kwara. Hukumomi sun karyata labarin, sun nuna cewa ba su da labarin tsare wannan mutumi.
Mutane kimanin 8, 000 su ka mutu a shekaru goman da su ka wuce inji wata kungiyar ICR. Rashin tsaro ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 10, 000 a Yankin Buhari.
Sanatan ya bayyana cewa yanzu haka jama'arsa sun dogara ne da sojojin kasar Nijar domin samun ceto duk lokacin da 'yan bindiga su ka kai musu hari. "Babu tsaro
A halin yanzu Sojojin Najeriya su na cigaba da kashe Boko Haram. ‘Yan Boko Haram sun dauki kashinsu a hannun Sojojin Operation Lafiya Dole a yankin Nganzai.
An yi wata gwabzawa tsakanin Sojoji da 'Yan Boko Haram a Garin Baga. A sanadiyyar wannan karo, an yi raga-raga da ‘Yan ta’adda har 20 inji Janar John Enenche.
Wata tawagar 'yan sanda a karakshin jagorancin CSP Yahaya Adesina, DPO na ofishin Ilemba Hausa Division, ta samu nasarar kama sojojin bogin da su ka harbe saja
A watan Yuni, za a fito da tsofaffin ‘Yan Boko Haram a cikin Jama’a a Najeriya. Janar John Enenche ya ce tubabban ‘Yan ta’addan akalla 603 za su shigo Gari.
A cikin sanarwar da rundunar soji ta wallafa a shafinta na tuwita, ta bayyana cewa ta samu nasarar kama mambobin kungiyar 'yan ta'adda mai suna 'Bassa'. An kama
Rahoton, wanda ya fito daga hedikwatar ofireshon Lafiya Dole ya bayyana cewa mayakan sun fuskanci tirjiya da mayar da martani daga dakarun soji tare da kashe da
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari