Shugaban Sojojin Najeriya
Mayakan ISWAP sun kai wa tawagar Gwamna Umar Zulum hari a Baga jiya.Yanzu karin bayanai sun fito game da harin da 'Yan ta'addan Boko Haram su ka kai wa Gwamnan.
Sojojin saman Najeriya na musamman na Operation Lafiya Dole sun lalata mabuyar 'yan ta'addan Boko Haram sannan sun kashe da dama cikinsu a Bula Sabo da Dole.
Dakarun sojojin Najeriya dake Camp Malumfatori a Tafkin Chadi sunyi nasarar kashe manyan kwamandojin yan ta'addan Boko Haram bakwai a wasu hare-hare da suka kai
Ado Isa, kakakin rundunar atisayen Lafiya Dole, ya ce Kanal Bako ya mutu ne sakamakon raunukan da ya samu bayan mayakan kungiyar Boko Haram sun kai wa tawagarsa
A cewar Enenche, jami'an rundunar atisayen SAHEL SANITY ne suka kama Ibrahim bayan samun muhimman bayanan sirri daga dakarun rundunar atisayen HADARIN DAJI
A cikin makon da ya gabata ne wata Mata da Mijinta sun aukawa ajali a hannun Miyagun ‘Yan bindiga. Wannan lamarin ya auku ne a garin Miyago a Jihar Filato.
Wani ya kashe Maman shi, da yaransa a cikin dare jiya. Bayan haka wannan mutumi mai suna Emeka ya raunata ragowar ‘ya ‘yansa uku. Wannan ya faru ne a jiya.
Dakarun sojojin Najeriya a ranar Litinin sun lalata maɓuyar shugaban masu tayar da ƙayan baya na Benue da aka kashe Mista Terwase Akwaza da aka fi sani da Gana.
Mun ji cewa ana so a rika dauko Shugabannin tsaro daga kowane bangaren Najeriya. Yanzu haka wannan kudiri ya na gaban Majalisar wakilan tarayya da an dawo aiki.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari