Shugaban Sojojin Najeriya
Jawabin ƙin amincewarsu da maganar rundunar soji ya zo ne cikin wata takarda mai sa hannun shugaban ƙungiyar cigaban Ayetoro-Gbede, Cif A. A Aminu, a ranar Asab
An kasa gane dalilin da yasa Rundunar soji ta yi amfani da shafinta na sadarwa a hukumance don yaɗa al'amuran iyalan shugaban sojoji wanda ya kamata ace ya maid
Fatou Bensouda, mai gurfanarwa a kotun ICC, ta ce "akwai kwararan hujjoji da ke nuna cewa jami'an hukumomin tsaron Nigeria (NSF) sun aikata wadannan laifukan ci
Kungiyar shugabannin Kudu da Jihohin Tsakiya, SMBLF, a ranar Alhamis, sun soki hukuncin rage mukami da rundunar soji ta yi wa kwamandan 'Operation Lafiya Dole',
An soke sauran shirye shiryen da za a gudanar a wurin taron shekara shekara na babban hafsan sojan kasar Najeriya da ke gudana a Abuja. Nigerian Tribune ta ruwa
Irefin, Manjo janar kuma babban kwamandan six division na sojin Najeriya ta jihar Rivers ya rasu sakamakon kamuwa da Covid 19.Kwamandan yana daga cikin mahalar
Rundunar sojojin ruwan Najeriya ta fitar da wani sanawar dauke da hotuna da sunayen wasu jami'anta da suka tsere daga aiki tana mai neman duk wanda ke da bayani
A 2015 aka nada hafsun sojoji, kawo yanzu babu niyyar canza su, amma Shugaban kasa yana cigaba da fuskantar matsin lamba a kan manyan jami’an tsaron kasar.
Wani jigo a jam'iyyar APC, Farouq Aliyu, ya ce ba shugaba Buhari ba ne ya kamata ya amsa gayyatar majalisar tarayya ba dangane da matsalar tsaro a kasar nan.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari