Shugaban Sojojin Najeriya
‘Yan bindiga sun yi awon gaba da mutane 6 a Kaduna, har da Mai dakin wani Soja. Saura kiris a tafi da wata karamar yarinya, amma ‘yan bindigan sun dauki mata.
Rundunar sojojin Najeriya sun ci karo da wata mota da ta kinkimo tulin miyagun makamai. An taki sa’a, yayin da motar da ta biyo ta gaban wasu Dakarun Sojoji.
‘Yan bindiga sun tare motar Maniyyatan jihar Sokoto, sun buda masu wuta Jami’an tsaro sun yi namijin kokari wajen takaita harin, aka wuce da maniyyatan zuwa Isa
Filato - Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari da tsakar daren jiya, sun kutsa har cikin fadar Panyum, sun yi awon gaba da wani babban basarake a jihar Filato.
A ranar Talatar da ta gabata, Ameerah Sufiyan ta fito shafin Twitter tana cewa an yi garkuwa da su. Bayan kwana uku, bincike na nuna babu gaskiya a labarin ta.
An kashe wani jami'in soja mai mukamin manjo a wani hari da yan ta'adda suka kai wa tawagar motoccin sojoji a karamar hukumar Mariga ta Jihar Niger. Majiyoyi da
Janar Lucky Irabor ya ce da babbar masifa ta aukowa jihar Kano, Rundunar Sojoji suka samu labarin ta’adin da ‘yan ta’adda suke shiryawa a Abuja da wasu birane.
Shugaban hafsan sojin kasa, Laftanar-Janar Faruk Yahaya ya sanar da sojoji da su jajirce domin tunkarar ‘yan bangar siyasa a daidai lokacin shirin zaben 2023.
Mummunar rigima ta kaure tsakanin dakarun Bello Turji da na wani dan bindiga mai suna Dullu. An kashe Dullu tare da wasu yaransa da suka fitina mutanen Shinkafi
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari