Shugaban Sojojin Najeriya
Jami'an hukumar Yan sanda masu yaki da fashi da makami (FSARS) ta jihar Imo sun cafke wasu mutane biyu daga cikin wadanda sukayi garkuwa da jariri dan watanni 17. Mai magana da yawun hukumar, ASP Lfy Ezeudeogu yace wasu mutane hud
Ko a satin da ya gabata saida wasu 'yan majalisar wakilai biyu suka fice daga jam'iyyar ta PDP tare da komawa jam'iyyar APC mai mulki. Saidai a wannan karon dan majalisar ne da kansa ya bayyana ficewa daga PDP sabanin yadda aka
Yunkurin harin na zuwa ne cikin abin da bai wuce sa'o'i 24 ba da wasu 'yan harin kunar bakin wake biyu, mace da namiji, suka kashe a kalla mutane bakwai a wani masallaci a Bama yayin sallar Asuba. Jama'ar garin Bama, mai nisan kil
A wani labarin mai alaka da wannan, rundunar hukumar soji ta 72 tayi nasarar dawo da zaman lafiya a Otukpo dake jihar Benuwe bayan barkewar wata jimurda bayan wasu 'yan bindiga sun kutsa kai cikin wani wurin taron siyasa inda suka
Gwamnatin kasar Amurka ta kammala shirye shiryen aiko ma Najeriya manyan jiragen yaki na zamani guda 12, kirar Tucano, tare da dimbin makamai masu sarrafa kansu kamar yadda cinikayya tsakanin kasashen biyu ta kullu.
ta ruwaito matasan sun kashe jami’in Sojan ne yayin da yake tafiya tare da wani abokinsa akan babur da misalin karfe 2 na rana, inda suka shirya masa tarkon rago, kuma ya fada, a kauyen Gbeji dake cikin karamar hukumar Logo.
Dakarun rundunar sojin Najeriya sun yi nasarar cafke wasu masu garkuwa da mutane a Kaduna yayin wani sintiria a Rijana. Wadanda aka kama din har yanzu na tsare a hannun hukumar soji inda ake kara tsananta bincike a kansu. A wani
Dazu nan mu ka samu labari daga Jaridar The Cable cewa Rundunar Sojin Najeriya sun samu gagarumar nasara kan ‘Yan ta’addan Boko Haram. Rundunar Sojin Najeriya sun samu gagarumar nasara kan ‘Yan ta’addan kwanan nan.
Hukumar Sojin Najeriya ta bayar da sanarwan kaddamar da wata sabuwar atisaye na musamman wanda zai murkushe yan ta'addan Boko Haram baki daya. A cewar shugaban bayar da horo da ayyuka na hukumar, David Ahmadu, za'a shafe watanni h
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari