Shugaban Sojojin Najeriya
Tsofin janar a rundunar soji ta sama, kasa, da ruwa sun bayyana goyon bayan su ga takarar shugaba Buhari domin sake zama shugaban kasar Najeriya a karo na biyu. A yau, Litinin, ne tsofin janar din sojin su ka shaida wa duniya goyo
Jiya aka taba manyan Sojojin kasa na Najeriya a wani kwaskwarimaan inda aka yi wa wasu sababbin sauye-sauye a gidan sojan Najeriya. Wannan canjin aiki da aka yi ya shafi manyan jami’an sojojin ne wanda ake ji da su.
Za ku ji tiryan tiryan din yadda aka juye Gwamnatin Buhari lokacin Mataimakin sa ba ya Najeriya a 1985. M. Jokolo ne ya shiga tarihi inda ya bada labarin yadda aka yi lutun-kutun din da aka yi wajen kifar da Buhari a mulkin Soja.
A yau, Juma'a 31 ga watan Janairu ne Shugaban Hafsin Sojojin Sama na Najeriya, Air Marshal Sadique Abubakar ya kaddamar da sansanin horas da dakarun sojin saman Najeriya na musamman a garin Bauchi. An kafa wannan sansanin ne domi
Kamar yadda Sojoji maza suke bada gudunmuwa, hakanan su ma Sojoji mata suke bada gudunmuwa musamman wajen karkashe mayakan Boko Haram, muna kiransu ‘Matan Yaki’, kuma sun samu cikakken horon yadda zasu fuskanci abokan gaba.
An kalla mutane biyu ne suka rasu sannan an sace wasu da dama sakamakon afkawar da mayakan Boko Haram su ka yiwa garin Gaidam na jihar Yobe a jiya. A cewar hukumomin tsaro, 'yan ta'addan sun afkawa garin ne da yamma a cikin motoci
Mun turaku Sakkwato ne domin cika alkawarin da babban hafsan Sojan sama ya dauka ne a shekarar data gabata, a yayin wata ziyara daya kai jahar a shekarar data gabata, yayin da ya fahimci akwai matsala a sha’anin tsaro a jahar Sakk
Rundunar sojin ruwa ta kasa ta sanar da fara karbar takardun masu sha'awar fara aiki da su a cikin wannan shekarar, 2019, kamar yadda sanarwar da darektan yada labarai na rundunar, Suleman Dahun, ya fitar a yau, Lahadi, a Abuja.
‘Yan Majalisar Najeriya sun soki hambarar da Gwamnatin Shagari da aka yi. A kwanan nan ne‘Yan Majalisar Najeriya su ka dadu su ka yi Allah wadai da abin da Buhari inda su kace kifar da Shagari yayi wa Najeriya barna.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari