Shugaban Sojojin Najeriya

ISIS na fushi da Boko Haram saboda gazawarta
ISIS na fushi da Boko Haram saboda gazawarta
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Kungiyar ta'addanci na kasa da kasa, Islamic States West African Province (ISWAP-ISIS) tana shirin korar Boko Haram daga cikin ta domin ta gaza kafa daular musulunci a yankin arewa maso gabashin Najeriya kamar yadda wata rahoton t