Shugaban Sojojin Najeriya
Dakarun Sojojin Najeriya sun dakile harin da mayakan Boko Haram suka kai garin Maiduguri kamar yadda wata majiya daga jami'an tsaro da mazauna garin suka shaidawa AFP. Harin yana daya daga cikin hare-haren da mayakan kungiyar ta'a
Tsofin sojoji hudu ne suka taba rike mukamin gwamnan jihar Jigawa bayan an kirkiri jihar daga tsohuwar jihar Kano a shekarar 1991. Da yake gabatar da jawabi jim kadan bayan kammala rantsar da shi a filin taron na Aminu Triangle da
A ranar Talata 21 ga watan Mayu ne shugaban hafsin hafsohin Najeriya, Lafanat Janar Tukur Buratai ya kaddamar da sabbin gidajen ma'aikatan Jami'ar Sojojin Najeriya da ke Biu, NAUB a Jihar Borno. A jawabin da ya yi wurin taron, Mr
'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun sake kai hari a sansanin sojojin Najeriya da ke Borno inda suka kashe wasu, suka raunata wasu sannan wasu sojojin sun bata. Sun kai harin ne a sansanin soji na 5 Brigade da 159 Task Force Batt
Kazalika, wasu karin sojojin uku 'yan asalin kasar Chad sun samu munanan raunuka a gabashin yankin Kidal mai makwabtaka da kasar Algeria bayan motar su ta taka wani sinadari mai fashe wa. Da yake Alla-wadai da kai wa rundunar soji
Tawagar jami'an tsaron daga Sokoto sun hada da Jami'an sojojin Najeriya, 'Yan sandan Najeriya, 'Yan sandan farar hula, DSS, Jami'an Immigration, Jami'an Kwastam da kuma Jami'an hukumar tsaro ta NSCDC. Mukadashin mataimakin jami'in
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) y rawaito cewar Aminu, kwamandan bataliyar soji ta 145, tare da ragowar sojojin biyu, sun gamu da ajalinsu ne bayan motar su ta taka wani bam da 'yan Boko Haram suka binne yayin sintiri.
Jiya ne aka sake hallaka dinbin Bayin Allah a cikin Najeriya inda ‘Yan bindiga su ka kashe mutane a cikin Jihar Sokoto. Jama’a sun sheka cikin Kasar Nijar bayan an budawa Kauyuka wuta a wannan mugun ta’adi.
Rundunar sojin Najeriya ta 7 Division ta ce dakarunta na atisayen 'HARD STRIKE' tare da hadin gwiwar da 'yan sa kai na Civilian JTF sun kai samame a ranar Alhamis, 10 ga watan Mayun 2019 a kauyukan Fuye da Melere da ke jihar Borno
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari