Shugaban Sojojin Najeriya
Aukuwar mummanan hari na wani reshen mafi munin kungiyar ta'adda a duniya IS cikin jihar Borno dake Arewa maso Gabashin Najeriya, ya salwantar da rayukan dakarun sojoji 25 kamar yadda hukumomi suka tabbatar.
Yanzu haka PSC ta kira mutum 80, 724 domin yin jarrabawar shiga aikin ‘Dan Sanda a Najeriya. Wadanda a ka zaba zuwa matakin karshen na jarrabawar za su ga snunansu a manyan ofisisoshinta ‘yansanda.
Wani rahoto da jaridar Amurka ta Wall Street Journal ta wallafa ya ce an birne fiye da sojojin Najeriya 1,000 a wani boyeyen makabarta da ke garin Maimalari a jihar Borno ba tare da yi musu karramawa irin ta sojoji ba. Rahoton ya
'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun kai hari a kauyen Jakana da ke karamar hukumar Konduga na jihar Borno a daren jiya kamar yadda wasu jami'an tsaro na sa kai tabbatar. An ce harin ya faru ne misalin karfe 6.30 na yamma a kan t
Wasu Masu satar mutane Yankin tsakiyar Arewa sun shiga hannun Soji. Sojojin Najeriya sun damke wadanda su ka fitini Jihohin Arewa ta tsakiyar Benuwai da Nasarawa shekaran jiya.
Labarin da Legit.ng ke samu yanzu yanzun nan daga kafar yada labarai ta TVC sun tabbatar da cewa an tsinci gawar wani soja a barikin sojojin Mambila da ke birnin tarayya, Abuja. Sojan, da mahukunta suka boye sunansa, ya bar wani
Wani jami'in hukumar soja dan kasar Kenya ya nuna wani asiri da yake dashi bayan ya harbi kanshi da bindiga kuma babu abinda ya same shi. Sojan dan nahiyar Afirka wanda yake amfani da wata rigar soja wacce aka asirce ta da bakin..
Dakarun Sojojin Najeriya ta ce dakarunta na 'Operation Hadarin Daji' sun kashe 'yan bindiga 78 a wurare daban-daban a dazukan jihar Zamfara cikin watanni biyu da suka gabata. Sojojin sun yi nasarar ceto mutane 50 da 'yan bindigan
Mayakan sun kai wa tawagar sojojin harin kwanton baunar ne a hanyarsu ta zuwa wani sansanin sojoji da ke Benisheikh bayan sun dawo daga Borogozo, inda rundunar soji 29 ke da sansani. Wata majiyar soji a hedikwatar rundunar soji ta
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari