Shugaban Sojojin Najeriya
A zaman jiya, Majalisa ta yi magana a sakamakon ta’adin da aka yi a Garkida inda ‘Yan ta’addan Boko Haram su ka kai farmaki a Gombi.
Wasu mazauna Garkida da ke karamar hukumar Gombi ta jihar Adamawa sun zargi rundunaar sojin saman Najeriya da kin daukar mataki yayin da mayakan Boko Haram suka kai musu hari a makon da ya gabata...
Mai girma Uwargidar Najeriya Aisha Buhari ta lissafo hanyar da za a kawo karshen matsalar rashin tsaro a kasar nan. Daga ciki ta ce ya kamata Gwamnati ta kula da hakkokin Sojoji.
Taron ya samu halartar shugaban rundunar sojojin kasa na Najeriya; Laftanal Janar T. Y Buratai, takwaransa na sojojin sama; Air Vice Marshak Sadique Abubakar, da kuma na sojojin ruwa; Vice Admiral Ibok Ekwe Ibas, da kuma shugaban
Kiran Shugaba Buhari ya tsige manyan ya na kara samun karbuwa a Najeriya bayan NBA ta fito ta na cewa a sauke shugabannin sojojin domin a kawo sababbin tsare-tsare.
Mun samu labarin yadda ‘Yan Sanda su ka kashe wani Tauraron ‘Dan wasan kwallon kafa. Yanzu dai Kwamishinan ‘Yan Sanda ya umarci a kama Jami’in da ya kashe ‘Dan kwallon.
Ramalan Yero ya na ganin cewa ‘Yan siyasa su na da hannu a kan matsalar rashin tsaro. Wanda ya ce abubuwa biyu su ka kawo rashin tsaro a kasar nan.
A sabuwar dokar sabon tsarin saka kaya a rundunar sojin, mabiya addinin Sikh da Musulmai zasu iya neman 'yancinsu na addini domin yin rawani, barin gemu da amfani da hijabi kuma za a amince da bukatarsu matukar shigarsu bata nuna
Masu zanga - zangar sun rufe hanya tare da kona taya a kan kwalta kafin daga bisani jami'an 'yan sanda su yi amfani da barkonon tsohuwa wajen tarwatsa su. A farkon makon nan ne rundunar sojojin kasar Sudan ta fitar da jerin wasu
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari