Shugaban Sojojin Najeriya
Jiragen yaki na rundunar sojin sama ta Najeriya a karkashin atisayen 'Operation Lafiya Dole' sun yi luguden wuta tare da baje daya daga cikin manyan mafakar
A wani faifan bidiyon na daban, an ga dakarun sojojin na kasar Chadi suna tattaka mayakan kungiyar Boko Haram da suka zube a kasa jina-jina da kuma wadanda suka
Rundunar sojojin Najeriya ta sauya manyan kwamandojinta, ta nada Faruk Yahaya a matsayin sabon kwamandan Operation Lafiya Dole, da ke yaki da ta’addanci a arewa
A Abuja, wani fasto ya fada hannun ‘Yan Sanda bayan ya bude cocinsa inda aka yi ibada a Ranar 29 ga Watan Maris, 2020, a daidai lokacin da ake fama da COVID-19.
Sojin Najeriya biyu ne aka tabbatar da cewa suna dauke da cutar coronavirus bayan gwajin da aka musu a Monguno, jihar Borno, jaridar Sahara reporters ta tabbata
A kokarinta na cigaba da yaki da aiyukan ta'addanci da sauran kalubalen tsaro a fadin kasa, rundunar sojin sama (NAF) ta inganta tare da kaddamar da wani jirgin
Kotu ta umurci Shugaban hafsan sojojin Najeriya, Laftanal Janar Tukur Yusuf Buratai da ya mika sojojin da ake zargi da hannu wajen sakin Hamisu Bala wdume.
Mun ji Sojojin Najeriya sun lallasa ‘Yan ta’addan Boko Haram a Adamawa da Borno kwanan nan. Rundunar Sojin Najeriya ta shaidawa hukumar dillacin labarai wannan.
Kwanan nan Gwamnatin Amurka ta tona asirin danyen aikin da Sojoji su ka yi. Amurkar ta bayyana Jihohin Kano, Osun, Ribas a matsayin inda aka yi magudin zabe.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari