Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Kazalika, a ranar Alhamis da ta gabata, wani tsohon dan takara a jam'iyyar PDP daga Azare, Musa Azare, ya rubuta wasika zuwa ga gwamnan jihar Bauchi, Bala Moham
Babban malamin Musulunci kuma Shugaban darikar Tijjaniya a Najeriya, Sheikh Dahiru Bauchi, ya bayyana cewar a jahar Bauchi zai gudanar tafsirinsa na azumin bana
Da ya ke magana da manema labarai a gidan gwamnatin jihar Bauchi, gwamnan ya ce halin da ya tsinci kansa a ciki ya sauya rayuwarsa har abada. Gwamnan ya mika go
Ya bayyana cewa kirkirar na'aurar tamkar sauke nauyin da ke kan jami'ar ne a matsayinta na cibiyar bincike da kirkiro sabbin abubuwa. Farfesa Abdulazeez ya ce
Mohammed Atiku Abubakar ya ce karya ake yi masa da aka ce ya mikawa Gwamna Bala hannuna a filin jirgi. Mohammed Atiku ya ce gaisawa kurum su ka yi da baki.
Babban malamin addinin musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya bukaci jama’ar kasar da su daina musafaha a tsakaninsu domin guje wa kamuwa da cutar Corona.
A yayin da jama'a ke cigaba da bayyana mabanbantan ra'ayoyi a kan tsige Muahammadu Sanusi II daga kujerar sarkin Kano, babban malamin darikar Tijjaniya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya tofa albarkacin bakinsa. A wata tattaunawa da
Shehin Malamin Musulunci, Dr. Sani Rijiyar Lemu ya yi kira ga jama’a su rika addinin Musulunci, ya ce yi wa nata da yara Tarbiyyar Musulunci zai yi maganin shaye-shaye.
A cikin takaitaccen faifan bidiyo da hotunan da hadimin shugaban Buhari mai suna Buhari ya Sallau ya wallafa a shafinsa na Tuwita, Sheikh Bauchi ya yi wa shugaba Buhari da kasa addu'o'in samun zama lafiya da karin yalwar arziki.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Samu kari