Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan na Najeriya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya gudanar da sallar Idi tare da dimbin mabiyansa ranar Laraba, 12 ga Mayu.
Sabon Khalifa na darikar Tijjaniya a Najeriya, Muhammad Sanusi ya bayyana cewa babu rashin jituwa a tsakaninsa da Sheikh Dahiru Bauchi, cewa uba ne gare shi.
Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, yayi kira ga gwamnatin tarayya da ta kawo karshen matsalar tsaron da ta addabi kasar nan,inda yace.
Babban malamin darikar Tijjaniya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya bayyana sirrinsa na hadda Al-Qur'ani mai girma. Kamar yadda malamin ya tattauna da BBC Hausa.
Kungiyar MURIC ta yabi Gwamnatin Jihar Kano na dakatar da Abduljabar Nasir-Kabara. MURIC ta bukaci a bude makarantar Shehin idan ya amince zai daina barambarama
Jami'an tsaro a Jihar Kaduna sun kutsa cikin gidan Sheikh Dahiru Usman Bauchi sun yi awon gaba da dukkan aljamiran da ke kwance a tsakar gidan a cewar rahotanni
Rahotanni daga Kaduna na cewa gamayyar jami'an tsaro sun kutsa gidan Sheikh Dahiru Usman Bauchi, inda suka kwashe duka almajiran da ke kwance a tsakar dare.
Jagoran Tijjaniya, Sheikh Dr. Dahiru Usman Bauchi ya bukaci Gwamnati ta zauna da masu zanga-zanga. An kuma ji cewa Buhari zai amsa laifi gaban manyan Duniya.
Dr. Abdallah Usman Gadon-Kaya ya yaba da Gwamnan Jihar Borno. Sheikh Usman Gadon-Kaya ya bayyana irin dabi’un kirkin Gwamnan Borno da su ka sa ya sha ban-bam.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Samu kari