Sheikh Ahmed Gumi
Babban Malamin addini, Ahmad Gumi ya bayyana wanda Najeriya ta ke bukata a 2023. Ya ce sabon jini ake bukata yanzu, don haka ya kamata tsofaffin ‘Yan siyasa su tafi su ba yara wuri.
Shahararren malamin nan na Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, yace mizanin da Najeriya ta raka a shekara 59 yana da matukar birgewa sannan cewa nasarar da aka samu ba laifi.
Za ku ji abin da Pantami ya fada bayan zamansa Ministan sadarwar. Pantami ya ce idan mutum ya samu mukami bai bukatar barka domin mutanen da zai jagoranta ko shugabanta ko wakilta ya dace a taya murna.
A wani tafsiri da Marigayi Sheikh Dr. Abubakar Mahmud Gumi (Allah ya gafarta masa) da jimawa an jiyo muryar Malamin yana magana akan hukuncin wanda ya ce an yiwa annabi sihiri. Shahararren Malamin ya ce, "Kowanne littafi dake...
Wata kungiya mai fafutukar tabbatar da zaman lafiya da taimakon marayu a Kaduna mai suna "Manufa Charity Foundation" ta karrama sanannen malamin nan mazaunin Kaduna da lambar girma wato Dr Ahmad Gumi, sakamakon jajircewar shi...
Shahararren malamin addinin Musuluncin nan na jihar Kano, kuma limamin Masallacin Sahaba, Sheikh Muhammad Bin Uthman, ya ce duk wani mutumi da ya fito ya ce azumin 'Sittu Shawwal' bidi'a ne, ya fada ne kawai saboda jahilci...
Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa bai kamata ba gwamnati ta kawo wata doka ta gyare-gyare akan addini ba tare da ta tuntubi malamai masu ruwa da tsaki a kowanne bangare ba, ma'ana malaman Musulunci dana Kirista...
Legit.ng ta ruwaito Sheikh Ahmad Gumi ya karanto ruwayar wani magabaci da ake kira Yahaya wanda yace “Naji Malik yana maganan yin azumin sittatin na bayan an bude baki, yace bai taba ganin ma’abota ilimi da fikihu sun yi azumin ba
Da yake mika kyautar gare su yayin rufe Tafsirin azumin wanna shekarar, Dakta Ahmad Gumi, dan marigayi Abubakar Gumi, ya ce ana bayar da kyautar ne ga jagororin da suka nuna kware wa a mulki da kuma wadanda suka nuna kwazo a banga
Sheikh Ahmed Gumi
Samu kari