Sheikh Ahmed Gumi
Wannan maroki ya yi musu magiya don ganin sun yi masa sallama da Malam amma abin ya ci tura, hakan ya tunzura shi, yace musu ‘Bari kuga yanzu zai fito”, nan da nan ya tafi saitin tagar dakin Malam, inda ya fara kwala kiran Sallah,
A safiyar yau Tatalat aka yi jana’zira shahararren malamin addinin musulunci dake zama a Kaduna Sheikh Abubakar Tureta Sheikh AbubakarTureta ya ya rasu ne a ranar Lahadi a Asibitin Garkuwa da ke birnin jihar Kaduna.
'Yan Najeriya mazauna kasar Saudiyya sun yi Allah wadai da kalaman babban malamin nan na addinin Musulunci Sheikh Ahmad Abubakar Gumi da ya yi akan Ambasadan Najeriya a kasar Saudiyya, Ambasada Muhammad Sani Yunusa.
A ranar 11 ga watan Satumba ne shehin Malami, marigayi Malam Abubakar Mahmud Gumi ya cika shekaru 25 da rasuwa, inda ya rasu a shekarar 1992 a birnin Landan.
Sheikh Dahiru Bauchi yace ba su fada da ‘Yan Shi’a. Shehin ya fadi haka ne yayin da aka kai masa ziyara. ‘Yan Shi’a da Dariku su na kaunar Manzo Inji Shehin.
A game da zargin kisan Sheikh Jafar Malamai 120 ne su kayi taron addua a gidan tsohon Gwamnan JIhar Kano Malam Ibrahim Shekarau inda yace bai da hannu a kisan
Sheikh Ahmed Gumi
Samu kari