Sheikh Ahmed Gumi
Shugaban 'yan ta'addan Boko Haram ya caccaki Sheikh Gumi kan tattauanawa da yake da Fulani makiyaya na zaman lafiya dasu a wasu sassan Najeriya. Yace bai dace b
A ranar Juma'a ne jihar Kaduna ta tashi da mummunan labarin sace dalibai mata a kwalejin harkar noma da gandun dabbobi da ke unguwar Mando dake jihar Kaduna.
Malamin addinin Islama Gumi ya bayyana cewa, rundunar sojojin Najeriya basu fahimceshi bane yayin da yake magana a kan gurbacewar wasu daga cikinsu a aikin.
Shahrarren Malamin Addini mai kokarin samar da zaman lafiya ta hanyar ayi sulhu da tsagerun yan bindiga, Sheikh Ahmad Gumi, ya yi hukumar Sojin Najeriya martani
Rundunar sojin Najeriya ta ja kunnen fiaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Gumi, da ya guje zubdawa rundunar mutunci. Daraktan hulda da jama'a na rundunar.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya caccaki Sheikh Ahmed Gumi a kan nema wa yan bindiga afuwa, ya ce kamata yayi ya yi musu wa'azi kan kashe mutane.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode ya caccaki fitaccen mmalamin addini, Sheikh Ahamd Gumi a kan tsokacinsa, inda yace a ninke yake a duhu.
Kungiyar CAN ta yi wa fadar shugaban kasa wankin babban bargo kan kalaman Sheeikh Gumi, ta ce da ace kirista ne ya yi furuccin da an kama shi ko a soke shi.
Satguru maharaj yayi kira ga gwamnati da ta kama shahararren malamin nan sheikh Ahamd Gumi akan taimakama yan fashi da yan ta'adda da yakeyi da sunan sulhu.
Sheikh Ahmed Gumi
Samu kari