Shehu Sani
Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani yayi magana akan kudin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince a bayar domin yaki da rashin tsaro a kasar nan. A ranar Larabar nan ne data gabata Ministan Tsaro na kasa...
Don haka kamar yadda gwamna El-Rufai ya sha fada, shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi matukar tasiri a zamansa gwamnan jihar Kaduna, kuma duba da kyakkyawar alakar dake tsakaninsa da Buhari, ana ganin tasirin guguwar nan zata maim
Fitaccen ‘Dan Majalisar nan watau Shehu Sani ya kan yi amfani da shafin sa ne na Tuwita ya tofa albarkacin bakin sa kan lamarin kasar. Sanatan yayi magana game dawo da darashin tarihi da aka yi domin ‘Dalibai su amfana.
A kwanakin baya ne dai majalisar koli ta jam’iyyar APC ta dauki matakin kara ma shuwagabannin jam’iyyar APC wa’adin mulki na tsawon shekara guda daya, tun daga mazabu har zuwa matakin kasa gaba daya, sai dai matakin bai dace tsari
Sanata Shehu Sani, mai wakiltar mazabar Kaduna ta tsakiya a majalisan dattawan tarayya ya bayyanawa duniya cewa shi da abokan aikinsa kan amshi N13.5 million a wata domin ayyukan jin dadinsu sabanin albashin da suke samu.
Za ku ji cewa Sanata Shehu Sani ya bayyana abin da ya saka gagara ceto Matan Dapchi. Kwamared Sani yace da ace yaran mala’u ne da tuni an gano inda su ke. A baya aka sace wasu ‘Yan makaranta a Garin Dapchi a Jihar Yobe.
Rahotanni sun kawo cewa Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya yiwa sanatan dake wakiltan yankin Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani wankin babban bargo. Ya bayyana shi a matsayin jahili wanda bai son ci gaban jihar Kaduna.
Wani ‘Dan siyasa ya bayyana cewa zai nemi takarar Sanatan Kaduna. Sai Sanatan Kaduna Kwamared Shehu Sani yayi da gaske a zaben 2019. Ku na da labari cewa kwanan nan Jam’iyyar APC tayi wani babban taron ta na NEC.
Sanannen abu ne cewa yan siyasa sun wasa kubensu don samun nasara a zabukan 2019, musamman a Kaduna, inda gwamna El-Rufai yake goyon bayan hadiminsa, Uba Sani a don taka takarar mukamin Sanatan Kaduna ta tsakiya, kujerar da Shehu
Shehu Sani
Samu kari