Shehu Sani
Sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya yi ba’a ga rahotannin dake cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai iya aiki a ofishinsa ba saboda bera.
Shugaban kwamitin basussukan kasashen waje, kuma sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani yayi ma wani dan jarida dake jihar Kaduna sha tara ta arziki.
A safiyar yau ne aka samu labarin rasuwan tsohon ministan man fetur kuma dan masanin Kano, Alh Yusuf Maitama Sule. Wannan rasuwa ta girgiza arewacin Najeriya.
Sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya bayyana cewar babu wani gwamnan Najeriya daya isa ya soki gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari kan rashin ta
Sanata Shehu Sani dake wakiltan Kaduna ta tsakiya ya karyata rahotannin cewa jam’iyyarsa ta mai ci, APC ta gayyace shi kan furucinsa game da wasikar Buhari ba.
Jaridar Premium Times ta bada rahoton cewa wasu yan bindiga sun kai hari ofishin kamfen Sanata Shehu Sani inda mutane da dama sun jinkita.
Mun kawo maku wasu kalamai da suka yi fice a makon da ya gabata. Daga maganar Nnamdi Kanu na Biafra, Batun Gyara inji Shehu Sani.
Shehu Sani
Samu kari