Shehu Sani
Wakilin al’ummar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawan Najeriya, kuma shugaban kwamitin bada rance na majalisar, Sanata Shehu Sani ya bayyana babban shakikin aminin tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 1993, marigayi Moshood
Sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya bayyana shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin mutumin dake da cikakken dattaku da kwarewa wajen iya tafiyar da Najeriya, amm fa mutanen dake zagaye da shi baragurbi ne.
Shi dai Sanata Shehu Sani ya yi suna wajen tara gashi akansa, wanda aka fi sani da Ciko ko Afro da harshen Turanci, tun fiye da shekaru 15 da suka gabata, don haka gashin ta zama wata alama ta gane Sanatan a duk inda ya shiga.
Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani ya tabbatar da cewa zai yi takara kuma zai kayar da Gwamna mai ci a yanzu wato Malam Nasir Ahmad El-Rufai a zabe mai zuwa na shekarar 2019. El-Rufai ya sani cewa zan fito takarar neman
Mun kawo maku wasu manyan ayyukan da Satana Ali Wakili yayi wa Mazabar sa lokacin yana da rai. Sanata Ali Wakili yace ya kuma horas da ‘Yan mata sana’o’in da su ka hada da dinki da kitso da saka da sauran su domin su samu na hannu
Ya bayyana cewar, dan takarar jam’iyyar PDP, Elias Maza, ya samu kuri’u 55,643 tare da samun nasara a kan dan takarar jam’iyyar APC mai mulki, John Hassan, ya samu kuri’u 31,514. Jam’iyyar APC ta lashe zabukan a kanan hukumomin
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito El-Rufai ya mika kokon bararsa ga yayan jam’iyyar APC, da kuma jama’an gari dasu jajirce wajen ganin sun zabi Uba Sani a matsayin wakilin al’ummar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa.
‘Dan Majalisar Dattawan Jihar Kaduna yayi magana game da bashin Jihar yake cewa mai neman bashin banki ai ba zai buge da zagin Ma’aikatan bankin. Shehu Sani yace dole ayi wa Majalisa bayanin yadda kake neman kashe wannan kudi.
Shehu Sani ya bayyana hanyoyi 3 da za a bi wajen inganta tsaro. Fitaccen Sanatan na Kaduna ta tsakiya ya fadawa Gwamnatin Buhari yadda za ta yi maganin Boko Haram. Dan Majalisar yayi tir da harin kunar bakin waken da aka kai jiya.
Shehu Sani
Samu kari