Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Muhammad Sani Abdullahi, saurayi dake da babban aiki a majalisar dinkin duniya a New York ta Amurka, ya sami kira daga Kaduna domin ya taimakawa sabon gwamna El-Rufai, a ma'aikatar kasafin kudade lokacin yana da shekaru 35...
A cewarsa dai, tsoron kasar Rasha ta wancan lokacin, mai yada akidar Kwaminisanci da gurguzu, wanda yake tafe da ilhadi na kin yarda da samuwar alloli, yasa Turawa suka ingiza Saudiyyar yada tata zazzafar akidar ta son addini da..
Kasar Najeriya tana da gawurtattun Sarakunan gargajiya masu tarin dukiya dake jagorantar al'umma a yankuna daban-daban na yankunan kudu da Arewacin kasar nan. Wannan rubutu yana kunshe da rahoton attijaran Sarakuna 5 na kasar nan.
Za ku ji cewa an yi nisa kwarai da gaske a wani aiki da ake ta faman yi na titin kasa a Unguwar Kofar Ruwa a cikin karamar Hukumar Dala Garin Kano. Wannan yana cikin ayyukan da Gwamna Kwankwaso ya fara a lokacin sa.
Farfesan ya bayyana cewar za’a gudanar da bikin ne a ranakun 3 zuwa 7 ga watan Afrilun bana, daga cikin daliban da za’a yaye, 5,401 sune masu digiri na farko, sai masu digiri na biyu su 1,833, da kuma masu digirin digirgir su 70.
Rahotanni sun nuna cewa kotu a jihar Kano, ranar Litinin ta yankewa wani dalibi, Sultan Bello, mai shekaru 20, hukuncin dauri na tsawon watanni 36, bisaga Sojan Gona da yakeyi da sunan sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II.
Kamfanin dillancin labaru, NAN, ta ruwaito Alkalin Kotun Hassan Ahmad ne ya bada wannan umarni bayan sauraron laifuka guda uku da ake tuhumar Sultan, mazaunin Ja’oji, da suka hada da sojan gona, cin amana, da kuma bata suna.
Bayan ya amsa laifin sa da kan sa. Kotu tace a jefa wani saurayi mai suna Sultan Bello mai shekara 20 da ke amfani da sunan Sarkin Kano Muhammad Sanusi II a gidan maza a Yau Laraba. Yanzu dai an dage shari'a zuwa gaba.
Sarkin Kano Mair martaba Muhammadu Sanusi II ya bayyana abin da ba a sani ba game da fadar sa inda yace matan sa ne ke tuka masa tuwo. Kuma ko ka san cewa Matan Sarki Sanusi 4 ne kuma har yanzu Amaryar ba ta tare ba?
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari