Sarakunan gargajiya 5 mafi tarin dukiya a Najeriya

Sarakunan gargajiya 5 mafi tarin dukiya a Najeriya

Kasar Najeriya ta na da gawurtattun Sarakunan gargajiya masu tarin dukiya da suke jagorantar al'umma a yankuna daban-daban na yankunan kudu da Arewacin kasar nan. Wannan rubutu ya na kunshe da rahoton attijaran Sarakuna 5 na Najeriya.

Da sanadin shafin www.reviewcious.com da ya kalato cikin mujallar Forbes, Legit.ng ta kawo muku jerin wannan Sarakuna biyar tare da yankunan da suke jagoranta:

1. Oba Obateru Akinruntan (Olugbo of Ugbo Land)

Basarake na masarautar jihar Ondo

Oba Obateru AKinruntan
Oba Obateru AKinruntan

2. Oba Adeyeye Ogunwusi Eniitan (Ooni of Ife)

Jihar Osun

Oba Adeyeye Ogunwusi Eniitan
Oba Adeyeye Ogunwusi Eniitan

3. Alhaji Muhammad Abubakar Sa'ad (Sarkin Musulmu Sultan na Sakkwato)

Jihar Sakkwato

Alhaji Muhammad Abubakar Sa'ad
Alhaji Muhammad Abubakar Sa'ad

KARANTA KUMA: Cikin Hotuna: Gwamnatin jihar Kaduna ta sanya kayan aiki na zamani a asibitocin jihar da kewaye

4. Sarki Muhammad Sanusi na biyu ( San Kano)

Jihar Kano

Sarki Muhammad Sanusi
Sarki Muhammad Sanusi

5. Lamide Olayiwole na uku (Alaafin Oyo)

Jihar Oyo

Lamide Olayiwole
Lamide Olayiwole

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel