Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Sarkin Kano, mai martaba Malam Muhammadu Sanusi 11, ya dakatar da Hakimin karamar hukumar Takai dan tsohon Sarkin Kano Ado Bayero a kan rashin biyayya
Mun kawo maku labarin yadda Sarkin Kano Muhammadu Sanusi I kakan Sarkin yanzu ya bar gadon Sarauta. Shin Barewa za tayi gudu 'Dan ta yayi rarrafe kuwa?
Sheikh Bala Lau tare da manyan malaman Izala sun kai ziyarar ne a ranar Litinin 24 ga watan Afrilu inda suka gana da mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II
Da alamu dai har yanzu kura bata lafa ba biyo bayan zancen da sarkin Kano Muhammadu Sunusi II yayi akan yankin Arewa, inda aka jiyo Farfesa Ango Abdullahi yana
watsi da dokar kayyade auren mata sama da daya a tsakanin talakwa wanda Sarkin Kano mai martaba Muhammadu Sunusi II ke kokarin samarwa tare da tabbatar da ita a
Mai martaba sarkin Kano ya bayyana tanade-tanaden kudurin dokar takaita karin aure a jihar wacce ta ta janyo ka-ce-ce-na-ce a tsakanin malamai a ciki da waje.
Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi ya bayyana cewan yana kaunar Yesu Almasihu duk kuwa da cewan shi musulmi ne.
amaryan sarkin kano sarauniya saadatu lamido ta cika shekaru 19 da haihuwa yayinda yan uwa da abokanan arziki suka taya ta raya wannan rana
Sarkin Kano yayi kira ga al'ummar musulmin Najeriya dasu amshi canjin yanayi da suka samu kansu a yanzu sannan kuma su kauce ma auren yara
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari