Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
A jiya ne Bishof Mathew Kukah ya soki Shugaba Buhari wajen jana’iza a Kaduna. Malamin ya ce bai taba tunani haka mulkin Buhari zai zama ba.
Kungiyar dattawan arewa ta yi watsi da ikirarin Shugaban kasa Muhammadu Buhari na cewa bai da hurumin sanya baki a rikicin da ke afkuwa tsakanin Gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II.
A jiya Sultan ya kara fitowa ya fadawa Duniya cewa Talakawa su na fuskantar tsananin rayuwa a Najeriya. Sultan ya kuma ce shugabanni su na bukatar addu’ar Talakawa domin su ci nasara.
Mun kawo maku tarihin Mai martaba sarkin zazzau, kuma sarki na goma sha takwas a mulkin daular fulani a lardin zazzau, an haife shi a zariya a cikin shekara ta 1936.
Gwamnatin Abdullahi Ganduje ta fito ta yi magana game da binciken Masarautar Kano. M. Garba ya ce babu hannun Ganduje wajen danyen binciken masararuta da aka fara.
Shugaban majalisar sarakunan gargajiyan jahar Kano, Sarki Muhammadu Sunusi II ya kai ma gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ziyara kwanaki kadan bayan kotun koli ta tabbatar masa da kujerarsa ta gwamnan jahar Kano.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma sanata mai ci, Ibrahim Shekarau ya yi martani a kan rikicin da ke tsakanin masarauta da gwamnatin jihar Kano. Ya ce yana iya bakin kokarinsa ta karkashin kasa don ganin an samu jituwa tsakanin su.
Shugaban majalisar sarakunan gargajiyan jahar Kano, Sarki Muhammadu Sunusi II ya kai ma gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ziyara kwanaki kadan bayan kotun koli ta tabbatar masa da kujerarsa ta gwamnan jahar Kano.
Lauyan dake kare wadanda kara kuma babban lauyan gwamnatin jihar Kano, Ibrahim Mukhtar, ya fada wa kotun cewa akwai bukatar karin lokaci kafin a fara sauraron karar saboda wasu daga cikin wadanda ake kara basu samu sanarwa ba sai
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari