Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Wasu Yarbawa sun fara kokawa da yunkurin maida gidan Muhammadu Sanusi II wajen sauke faralin ‘Yan siyasa. Kungiyoyin sun ce ka da a kawo siyasa a lamarin na sa.
Mun kawo maku bayanin mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero akan bullowar COVID-19. Sarkin ya umarci mutane su koma ga Allah da addua a halin yanzu.
Tsohon Sarkin Kano da aka tsige ya bukaci masu kai masa ziyara su dakata saboda barkewar Coronavirus. Muhammadu Sanusi II ya yi magana yayin daga Legas jiya.
Wani fitaccen Jigon PDP ya fara bungun gangar takarar Sanusi a zaben 2023. Ya na ganin cirewa Sanusi rawani da APC ta yi ya jawo masa farin jini a Najeriya.
A yau dai mako daya cif kenan da tubabben sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya isa jihar Legas bayan barinsa garin Awe na jihar Nasarawa. Jaridar Daily Trust ta
Saboda shaukin cire Sarkin Kano Muhammadu Sanusi da maye gurbin sa da Aminu Ado Bayero, fitaccen mawakin nan Dauda Kahutu Rarara ya saka gasa, inda zai raba...
Jagoran APC ya yi wa Gwamnatin Umar Ganduje gorin abin da Nasir El-Rufai ya yi masu a 2019 bayan sun fito su na sukar yadda ya yi wa Muhammadu Sanusi II kara.
Fitaccen mawakin nan na Kannywood Naziru M. Ahmad wanda aka fi sani da sarkin wakar sarkin Kano, ya bayyana gaskiyar dalilin da ya sa ya ajiye mukamin nasa.
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje da antoni janar din jihar Kano kuma kwamishinan shari'a, Ibrahim Mukhtar, a jiya sun kalubalanci hukuncin babbar k
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari