Yan fashi
Wani dan majalisa ya harbe wanda ake zargin dan fashi da makami ne
Wani dan majalisar tarayya daga jihar Sokoto ya bayyana cewa ya kashe wani dan fashi da makami da afkawa gidansa. Ya kuma raunata wasu daga cikin 'yan fashin.
'Yan sanda sun cafke 'yan fashi da makami a jihar Kano
'Yan sandan jihar Kano sun yi nasarar kame wasu 'yan fashi da ake zargi da kashe wani mutum da kwace masa mota. Sun kwace motar kuma sun kame 'yan fashin 2.
Yan fashi
Samu kari