Jihar Rivers
Mun samu labari cewa ‘Yan gani kashe-nin Jagororin APC a Kudancin Najeriya su na neman ba hammata iska. Magoya bayan Amaechi da Abe sun barke da mummunan rikici
A cikin wata sanarwa da ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, ya fitar da yammacin ranar Laraba, ya ce jirage za su fara tashi da sauka a iya cikin gida N
Da ya ke sanar da hakan, kwamishin yada labarai da sadarwa, Fasto Paulinus Nsirim, ya ce an samar da sabbin tsare - tsaren ne yayin taron majalisar zartarwa (NE
Wani bangare na sanarwar ya bayyana cewa, "ni, Cif Victor Giadom, bisa dogaro da tabbatar da ni da kotu ta yi a matsayin shugagaban APC na kasa da kuma samun sa
Manyan dattijan yankin kudu da suka rattaba kan hannu a kan takardar karar sun hada da shugaban kungiyar dattijan kabilar Yoruba; Reuben Fasoranti, takwaransa
Yan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Ribas ta ce sam bata aminta da Igo Aguma ba a matsayin mukaddashin shugaban jam’iyyar na jihar ba.
Hukumar kula da harkokin da suka shafi hasken wutar lantarki a kasa (NERC) ta sanar da shirinta na tilasta fara amfani da matakin da ta dauka na hana yanke wuta
FEC ta amice da biyan jihohin adadin kudin yayin zamanta na mako - mako da ta saba gudanarwa kowacce ranar Laraba. Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ne ya jagoar
A makon nan ne mu ka ji Gwamnatin Ribas ta cire takunkumin kullen da ta kakaba. An halasta fita, wajebta kariyar fuska, babu ranar bude gidajen rawa a Ribas.
Jihar Rivers
Samu kari