Jihar Rivers
Gwamnan Ribas Wike ya cezai shigar da Gwamnatin Tarayya a gaban Alkali. Hakan na nufin za a sake gwabzawa tsakanin Wike da Gwamnati bayan ya kai Gwamnati kotu.
Gwamnan jahar Ribas Nyesom Wike ya bayyana cewa wani fasto a jahar Ribas ya kamu da cutar Coronavirus bayan ya yi ma wani mutumi dake dauke da cutar addua.
Wata budurwar 'yar sanda mai suna Lovender Elekwachi mai aiki a Eneka wacce ke kula da cunkoson shataletalen Eneka ta rasu bayan abokin aikinta ya harbeta. Elek
Gwamnatin tarayya ta nuna fushinta a kan kama wasu matukan jirgin sama da suka kai ma’aikatan mai jahar Ribas wanda gwamnatin jahar ta sa aka yi a ranar Talata.
Gwamnan jahar Ribas, Nyesom Wike, ya yi umurnin kama wasu matukan jirgin sama su biyu kan zargin take dokar da gwamnatin jahar ta bayar don hana yaduwar corona.
Mutum daya ne ya mutu a Najeriya bayan kamuwa da kwayar cutar coronavirus, sannan an sallami mutane biyu da suka warke bayan sun sha magungun a cibiyar da aka
A farkon makon nan ‘Yan Sanda su ka ceto Jarirai da Masu juna biyu a Jihar Ribas. Jami’an tsaro sun kai hari a Gidan Jariran ne a Ranar Talata.
Wike ya bayyana hakan ne ranar Lahadi yayin da ya halarci Coci domin bikin ranar tunawa da gudunmawar mazan jiya. A cewar gwamnan, 'yan Najeriya ba zasu karrama dakarun sojojin da ake hada baki da su domin tafka magudin zabe ba.
Dazu nan Nyesom Wike, ya yi nadin wani sabon mukami kamar yadda mu ka samu labari. Yibo Koko zai rika kula da hukumar harkar shakatawa a Ribas.
Jihar Rivers
Samu kari