Jihar Rivers
Gwamnonin yankin Kudu maso Gabashin kasar sun nesanta kansu daga ayyukan kungiyar IPOB, sun zargi kungiyar da son haddasa yaƙin basasa a kasar a karo na biyu.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, a ranar talata, ya ce jami'an tsaro sun sami nasarar kama biyu daga cikin ƙasurguman yan ta'adda na haramataciyyar ƙungiyar fa
A cikin wani jawabi da kakakin rundunar 'yan sanda, DCP Frank Mba, ya fitar ranar Talata, ya ce an yi sabbin nade-naden ne biyo bayan ritayar tsofin shugabannin
Legit.ng Hausa ta wallafa rahoton cewa rundunar 'yan sanda Najeriya da ke kowacce jiha na cigaba da sanar da kama matasan da ake zargi da fakewa da zanga-zangar
Wasu da ake zargin bata gari ne sun kai hari kan ofishin yan sanda da ke yankin karamar hukumar Oyigbo da ke jihar Ribas, sun kona ofishin da kashe jami'ai 2.
Ana zanga-zangar goyon bayan Shugaba Muhammadu Buhari a jihar Ribas. Amma kuma daidakarnu ba su adawa da masu kiran #EndSARS da wasu su ke yi a fadin Najeriya.
Gwamna Nyesome Wike na jihar Ribas, ya kalubalanci ministan sufuri Rotimi Amaechi da ya nuna aiki guda daya da ya yiwa jihar, cewa idan ya nuna shi zai sauka.
Hukumar jami'ar ilimi ta Ignatius Ajuru (IAUE) ta dakatar da wani malami, Dr Rowland Uchechukwu igwe sakamakon yi wa wata daliba ciki, shafin Linda Ikeji yace.
Yayin da ya ke tabbatar da komawarsa APC a gaban manema labarai, Dike ya bayyana cewa ya mayar da kyautar motar alfarma da gwamnan Ribas, Nyesom Wike, ya rabawa
Jihar Rivers
Samu kari