Jihar Rivers
Wata sabuwar kungiyar tsageru ta fito a jihar Ribas, ta kai hari wani gidan mai a jihar bayan da ta ba kamfanin man fetur din wa'adin wasu kwanaki don biyan buk
Ana fargabar mutane da dama sun rasu a lokacin da jirgin ruwa mai jigilar kaya ya kama da wuta a Fatakwal, babban birnin jihar Rivers, kamar yadda majiyoyi suka
Shugaban kungiyar masoyan jigon APC Bola Ahmed Tinubu a jihar Ribas, Okocha, yace shugabannin APC na shirya masa magoya baya aƙalla 50,000 mambobin jam'iyya APC
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da wata ‘yar kasuwa, Christiana Bernard a kusa da babban gidan talabijin din jihar Ribas na NTA da ke Port Harcourt. The Punch ta t
Wasu yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun kashe wani kyaftin din rundunar soji mai ritaya, Godfrey Zwallmark bayan sun sace shi a jihar Ribas.
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kashe wasu jami’an ‘yan sanda biyu da ke aiki a wani shingen bincike a yankin Diobu, Port Harcourt, jihar Ribas.
Wasu mutane sun buya a lungu suna sarrafa kayan shaye-shaye da barasa na bogi, kafin dubunsu ya cika 'yan sanda suka yi ram dasu ake ci gaba da bincikarsu.
Yan sanda a jihar Rivers sun kama wata matar aure Gladys Amadi bisa zarginta da halaka mijinta mai suna Napoleon Amadi ta hanyar amfani da adda amma matar ta ce
Rundunar 'yan sandan jihar Ribas ta samo gawar basarake mai shekaru sittin da daya wanda aka sace a shekarar 2019. An samo gawar Robert Loolo a daure da itace.
Jihar Rivers
Samu kari