Rikicin Ma'aurata
Rahotanni sun kawo cewa an kwantar da wani likita, Cherechi Okonko a sashin bayar da agajin gaggawa na cibiyar lafiya ta tarayya, Owerri, jahar Imo, kan raunukan da matarsa ta ji masa.
Duniya makwanta rikici in ji masu iya magana, an gurfanar da wata budurwa yar shekara 22, Nkeiruka Winifred tare da wasu maza biyu Chijoke Obasi dan shekara 47 da Stanley Mbam dan shekara 30 gaban wata kotun majistri dake Abakalik
Abdulazeez Yari ya fadawa Gwamnan Zamfara abin da zai faru idan ya rusa gidajen mutane a Zamfara. Tsohon Gwamnan na APC ya yi wa Mutanesa alkawarin babu wanda zai taba gidajensa.
Biyo bayan hukuncin babbar kotun tarayya a kan Malama Maryam Sanda, inda kotun ta yanke mata hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan ta kamata da laifin kashe mijinta, Biliyaminu, yan Najeriya sun yi ta tofa albarkacin bakunansu.
Wata kotun shari’a da ke zama a Magajin Gari, Kaduna, a ranar Alhamis ta raba aure tsakanin Sani Ahmad da Maryam Aliyu a kan wani sabani da suka gaza sasantawa.
Wata matar aure, Shamsiyya Dikko, a ranar Alhamis ta roki kotun shari’an Musulunci da ke zama a Rigasa, Kaduna da ta rushe aurenta da Aminu Umar, kan cewa baya son yin sallah.
A cewarsa, barazanar cikin gida da rundunar sojoji ke fuskanta, ita ce ta hana samun nasara a yakin da suke yi da 'yan Boko Haram. "Daga lokacin da dan ta'adda ya samu 'yan leken asiri a cikin rundunar tsaro, ita kanta rundunar
Wata matar aure, Shamsiyya Muhammad a ranar Laraba ta roki kotun Shari'a na II da ke zamansa a Magajin Gari Kaduna ya raba auren ta da mijinta Sani Adamu saboda ya ki yin sallah. Mai karar, Shamsiyya da ke zaune a Tudun Wada Kadun
Kamar yadda kuka sani wasu mazan na da karfin sha’awa wanda hakan kan sanya su bukatar tara mata kamar dukiya. Wani mutumin kaar Indiya, Dinesh, ya fada a wannan rukuni, inda ya hadu da gamonsa bayan yayi kokarin sake auren mata t
Rikicin Ma'aurata
Samu kari